HADIN MALLAKA TA MUSAMMAN GA MATAN SUNNAH💃🏻💃🏻
*Tabbas wadannan itatuwa sune kan gaba wajen hada Mallakar miji wato:*
**Manta-uwa*
*Bita zaizai*
*Kafi-malam*
*Dan-kadafi*
*Hana-kishiya*
*Mallaka*
*Agallashe*
Kaninfari da minannas dabino da kwakwa idan kika tana yayyan kashi kanana daya kikara shanyasu subushe dabino Zaki samu bushasshe kwakwa zakigogata ga abun gugar kubewa skishanya ta bushe saiki hada kayan guri daya kikai injin aniko maki ki tankade suyi laushi kina dibar cokali uku kinasaka Madara ko nono ko yoghurt kinadamawa hmmm💃🏼 wlhy zakisha mamaki kila saikinban kyauta tamusamman👌🤪
Gawani babbar kyautar wani maisaukar da niima nantake 💃🏻💃🏻👇🏻
🍉NI'IMA ZALLA 🍉
Minnannas
*Nonon kurciya*
*Ganyen idon zakara*
*Cukui*
*kanunfari*
*Ridi*
*Yayan baure*
*Ganyen zogale*
Yadda zakiyi dasu
To wadannan sune kayan hadinki saiki hadasu kiyi garinsu kina hadawa da nono mai kyau ko madara peak kinasha_ koda kuwa budurwace idan ta kusa aure zatasha domin zai ajiye mata ni'ima mai kyau_ajikinta sosai
~Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳
1 Comments
Masha Allah muna godiya sosai
ReplyDelete