Hadin mutu karaba keda sweetynki💃🏻😂
Wadan hadin shi ake Kira emergency, matukar bakida sanyi dakinsha zakifara Jin Hq tana naso Na ni'imah
1)Aya gwangwani uku
2)Garin cikwi
3)garin mazarkwaila
4)garin alkama
Yadda zaki sarrafashi
Kisamu aya kigyara kiwanke kimarkada saiki kawo garin alkama da
mazarkwala d garin cikwui kihadasu guri guda kirika damawa safe d yamma kinasha ,anaso idan kinyi wannan hadin saiki samu ruwan kankana Kofi guda kisha ,wannan hadin shi ake Kira mutu karaba kenan🤗
Gawani hadin ni'ima Uwargida 👇
Wannan hadin Yana sakkowa mace ni'ima maigida zaiji baya gajiya da kawo Miki ziyara 😃
*Kwakwa
*Dabino
*Madara
Ki markada kwakwa da dabino kitace saiki zuba Madara peak kiringa Sha zakiga abun mamaki 😃
✍️MOM ASLAM & MEENAT
0 Comments