Da farko indai an gano Cewa shetanin Aljani ne ko sihiri yayi sababin faruwar Hakan Toh Fa ba maganin Ni’ima ko bude kofofin Ni’imar za a nema ba No!
Maganin da zai rabata da Aljanin ko karya sihirin shi za a nema, domin ko da ace an bata maganin bijiro da sha’awa Toh Fa koda ace Ya mata aiki daga baya zata koma kamar Dah!
Saboda Abubuwan da suke zama Sanadin toshewar kofofin Ni’imar Suna jikinta kuma Zasu Kara toshewa daga baya, Anma in aka Fara korar wadanchan mutanen boyen Toh inshaaAllahu Sai a yi maganin da zai bude kofar Shikenan sai a sami lafiya da’iman.
Haka MA in Tana da qiba matsananciya ko kuma in Akwai cututtuka ko rashin kwanciyar hankali a gidan miji, domin shi kansa jima’in ba a jin dadinsa indai hankali ba a kwance yake ba
MAGANI :
A nemi wadannan Abubuwan kamar haka….
Garin dabino
Garin chukui (Nonon Rakumi
Garin gero ta gyarashi kamar zata Yi kunu dashi
Garin sassaken bishiyar kuka a daka a tankade
Garin hulba.
Wadannan Abubuwan da aka Lissafo guda shida ana son adadin Kowannensu yayi daidai da kowanne, sai a hadesu gudaya, sai ta nemi Asalin Danyar madara wacce aka Matso daga jikin saniya wacce ba a dafa ba,
sai ta dinga zuba maganin cikin Babban chokali Biyu a cikin ruwan Danyar madara cikin karamin kofi Sai Ta sha da safe, dad yamma ma ta Yi Hakan, tayi ta yin Hakan na tsawon sati daya a jere zataga ikon Allah Sannan ta nemi zuma me kyau ta chakuda wani garin maganin Shima tana sha cikin Babban chokali Biyu da safe Biyu da Yamma,
a Allahu Kullum zata jita Lutsu-lutsu kamar teku wajen Fidda Ruwa, Maiko kuwa ko Gyada iyakaci, dadi kuwa tamkar Farinciki.
Mom Aslam & meenat✍🏻🥰
0 Comments