gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko
rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance.
Kinemi wadannan abubuwan
∑ *aya*
∑ *zuma*
∑ *dabino*
∑ *garin sallaja*
sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina
hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma.
Kidinga inserting zaitun oil agabanki.
🍁 *WADDA BATAYI AURE BA KADA TAYI* 🍂
mijinki zai ji kin canza sosai.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
🌿 *SINADARIN MA 'AURATA* 🍀
yana jimawa a jiki, sannan
yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta.
zaki samu:
✫ *furen zogale*
✫ *zanjabil*
✬ *habba*
✬ *garin raihan*
sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin
cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan
sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan
hadin.
By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳
0 Comments