Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SIRRIKAN TAZARGADE AJIKIN MACE DAKUMA MARTABAR DAYAKEYI AJIKINTA


 AMFANIN  Tazargade GA AL'AURAR MACE


Tazargade yanada tasiri sosai wajen gyara al'aurar mace musamman ma wajen kara matsi ma macenta tahaifu, 

kokuma gabanta yabude sosai,


 sannan yana taimakawa wajen kashe kwayoyin infection Wanda yake janyo abubuwa kamar haka:


- Karancin ni'ima.

- Rashin jindadin saduwa da maigida.

- Bushewar gaba.

- Jinzafi lokacin saduwa.

- Fitar farin ruwa kamar kindirmu.

- Kaikayi. Dasauranu.


YADDA AKE AMFANI DASHI


Za'a debi cikin babban cokali daya azubashi acikin tafasasshen ruwa kamar litre biyu daga bisani sai abarshi yadan huce kadan, sai ashiga ciki azauna kamar minti goma. Anaso amaimaita haka kullum sau daya natsawon sati daya insha Allahu zakiga abin mamaki.


By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻‍🍳



Post a Comment

0 Comments