YADDA AKEYIN TSUMIN TA BAJE
Kayan hadin dazaki nema👇🏻
Goron duma
minnannas
dan kumasu
yayan baure
sassaken baure
makale mata
Ganyen idon zakara
Ganyan.magarya
karin fari
citta
kimba
mazarkwaila
rake
dabino
YADDA ZAKIYI👇🏻
Zaki zuba dukkan magungunan ki cikin ruwa banda mazarkwaila ki dafa su sosai sai ki tace ki tsince dabinon ki ki cinye ko ki fasa mazarkwaila acikin hadin da kika tace sai ki mayar huta su kara dahuwa sosai ki juye ajaraka kina sha zaki zama kamar famfo gurin kawo niima da dandano gurin oga
By Chef Oum Aslam & meenat😍
0 Comments