Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ABUBUWAN DAKE KAWOWA MATA BUDEWAR GABA (VIGINAL OPENING)


MENENE YAKE HADDASA MATSALAR VAGINAL OPENING (Budewar gaba)?*

*Abubuwan da suke haddasa wannan matsalar sunada yawan gaske, hasalima akwai abubuwan da har yanzu ba'a gama ganosuba.*


*Kadan daga ciki sune Kamar haka👇*


*1️⃣mace ta ringa zama Babu wando(Pant).*


*2️⃣Mace ta ringa biyawa kanta bukata da hannunta koda wani abu daban.*


*3️⃣ Inserting da abubuwa barkatai.*


*4️⃣Bude kafafu a waresu yayi da ake zaune.*


*5️⃣Shan ruwa Mai tsananin sanyi.*


*6️⃣Zama da jikakken wando.*


*7️⃣ Lesbianism.*


*8️⃣Rashin wanke inner wears akai akai.*


*9️⃣sitbath da Dettol.*


*🔟Wanke vargina da sabulu.*


*Wadannan👆sune kadan daga cikin abubuwan da suke gajo matsalar Budewar gaba, Wanda da yawan Mata basu gasgata hakanba. Wanda Kuma sune farkon abinda suke fara haifar Miki da wannan cutar ta INFECTION.*


*Ayayin da kike aikata wasu daga cikin wadannan abubuwan Zaki fara gamuwa da matsalar Budewar gabane,Wanda bazaki taba sanin hakan ta faru dake ba harsai zuwa lokacin da wannan cutar ta INFECTION tafara tasiri a jikinki.*


*Adaidai wannan lokacinne ita Kuma matsala VAGINAL OPENING zataci gaba da girmama. Wanda za'a fara tunanin shi wannan infection dinne ya fara jawota. Wanda Kuma ko wanne yana da karfin ikon kansa. Saidai VAGINAL OPENING tana girmane da taimakawar INFECTION.*


*Atakaice dai matsalar VAGINAL OPENING itace a farko Amma Bata samun tasirin ci gaba da girma saita samu taimakawar infection.Wanda ba lallaine kisan kina da itaba sai a lokacin da kika kamu da infection,asannan ne zata bayyana kanta, Wanda in ba'a dauki mataki da wuriba zataci gaba da girmama.*


By Chef Oum Aslam & meenat👩🏻‍🎨






 

Post a Comment

0 Comments