GUZIRIN MATA MASU CIKI
_Anaso mata masu ciki surika amfani da Alkamah, kwai, ridi, waken soya, karasa,dakuma zait zurra.
_Yana kara masu lafiya, kuma koda mace tana lafiya kalau zata iya amfani dasu zasu gyara mata jiki sosai.
_Ciwan gabbob na masu ciki sai adinga tafasa Shair anasha damadara. Kuma anaso ayawaita cin karas ko shan mansa,dayαwan cin inabi, da gawasa, dakuma apple.
_Haka idan ana yawan cin yayan baure,da ayaba, tafarnuwa gyada, fasuliyya, to insha Allah idan kanacin wadannan itatuwan koda namiji ko mace to koda tsufa yazoma jikinka bazaiyi irin muguwar lalacewa dinnan ba insha Allah.
_Ko asamo Ganyan Naa Naa dagarin habbatisauda tarika tafasawa tanasha dazuma sau biyu arana, idan matsala tayi yawa sau uku arana.
_Idan Mace tanada karamin ciki kuma tana fama da matsaloli to zata iya tarika tafasa ganyan Naa Naa dakuma Khalil tuffa anasha to yana saukaka laulayin mata masu ciki insha Allah.
_Bayan haka tafasa ganyan Naa Naa dahabba dazuma anasha yana kara ma mata masu ciki lafiya da yayan dasuke acikin nasu insha Allah._
_Ko asamo man zaitun daman habbatisauda kowanne rabin lita ko lita dai dai masu kyau sai adinga shan cokali daya tare da zuma kafin akarya haka darana haka_ _dayamma kafin akwata. Zuwa wata shida, cokali bibiyu.
Idan yakai wata Tara to cokali uku uku dasafe darana da yamma, haka itama zuman insha Allah zaa haihu lafiya.
By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳
0 Comments