Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ILLAR TSARKI DA RUWAN SANYI GA 'YA MACE DA YADDA ZAKU KIYAYE YIN HAKAN



 ILLAR TSARKI DA RUWAN SANYI GA "YA MACE


Ruwan sanyi Yana sanyaya gaban mace,kuma yana kashe kwayoyin halittar jikinta sannan ya kan daskarar da ni’imar mace kuma ya sanyata jikin ya kasance kullum a sanyaye.


     RUWAN  DUMI

Yana sa mace ta kasance da dumi a ko da yaushe kullum, yana amfani wajan kashe kwayoyin cututuka gaban mace, yana kuma amfani wajen narkar da ni’imar mace don haka mace dole sai ta Dage Wajen tsarki da ruwan zafi muddin kika rika kama ruwan da ruwan dumi, ina mai tabbatar miki baki da da matsala wajen gyaran gabanki kuma ni’imar ki kullum tana narkewa,


Misali kamar kitse a baki danye ba’a narka shi ba, sannan da wanda aka narka nasan idan aka baki zabi, zaki dauki?? Wanda aka narkane zaki dauka ko.


KOKUN SAN MACEN DA TAFI WACE MACE A CIKIN MATA


Macen mai amafani da ruwan dumi gurin tsarki daban take da mace mai amfani da ruwan sanyi.




Ykmt mata muhankalta mudaina saka ruwan sanyi agabanmu kodon lafiyar mu da kuma darajar Aurenmu👌🏻

By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻‍🍳




Post a Comment

0 Comments