ILLAR YIN FAMILY PLANNING GA MACE ME KANANUN SHEKARU:
Wannan babban hatsarine kaga macce me shekarun da Basu wuce 23 zuwa 24 ba Kuma Bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba Harma da masu sabon Aure Zakaga hardasu sunada Sha'awar yin family planning ta hanyar Shan kwayoyi kokuma yin alura ko saka roba.
Kuma dayawa anayin aikin ne Ba tare da anbi ka'idojin yin family planning ba Wannan babban hatsarine yana illanta mahaifar macce mussaman ga wadda Bata taba yin haihuwa ko 1 ba illace da takan hana haihuwa kwata kwata da maida macce infertility.
Acikin rukunnan planning akwai su kamar haka:
1.depo provera wannan alurace da mata su kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3) Wanda kafin yinta a tabbatar da macce tanada haihuwa kusan (3 ko 4) zuwa sama ga haka Saboda alurace me matukar hatsari da lalata mahaifa da canzawar Al'ada ga ya macce wanna alurar ba'ayima macce me haihuwa 1 ko 2 zuwa 3 sedai wadda ta haihuwa kamar 4 zuwa sama.
2.noristerat wannan alurace da akeyima macce tazarar haihuwa na wata 2 wadda ita anayima masu kananan haihuwa kama daga haihuwa 1 ko 2 wanan acikin alura tanada saukin Sha'ani
bisaga (depo provera) ta wata 3.
3.pills Shan kwayoyin planning Shima yanada kalar tasa illa na sanya macce zubar jini koba a lokacin (period) ba sannan Shima Yana Hana haihuwa kwata kwata ga wasu matan.
4.Implanol robar hannu wanan itace a kesakama Mata a hannu ta shekaru kamar 4 zuwa 5 wanan itama illarta mussaman ga wadda Bata taba yin
haihuwa ba takan hana haihuwa da Kuma sanya macce tayi kiba kokuma tayi rama tana kuma sanya zubar jini Idan zubar jini yayi yawa to anemi likita.
5. I.U.D wannan planning ne da a ke sakama macce a mahaifa cikin farjinta Shima Yana shekaru aciki Wanda duk yafisu hatsari domin wani lokaci idan akazo cireshi inba adaceba yakan katse aciki sannan Yana sanya jin zafi lokacin saduwar aure sannan yana sanya macce bleeding sannan Yana karkatarma maigida azzakari lokacin saduwa saboda akwai masu doguwar (penis).
ILLAR DA FAMILY PLANNING KE HAIFARWA
1.sanya zubar jini a farji.
2.sanya ramewa.
3.sanya jiki yayi kiba.
4.infertility Hana haihuwa.
5.rikicewar jinin Al Ada.
6.zafin lokacin saduwa idan akasaka I.U.D.
7.jin wani Abu na yawo acikin cikinki
kamar kinada juna biyu
8.rashin ganin Al Ada kwata kwata har
zuwa shekaru
9.wasa da Al Ada tazo ta dauke anjima
tadawo
PLANNING MAZA
mazama zasu iya yin planning nasu Wanda base Mata sunyi planning ba.
1.saka robar (condom)
2.coitus interreptus (withdrawal)
idan kana saduwa
da matarka da kaji zakayi inzali seka cire
ka zubarda sperm din a waje
wannan shine yin planning ga macce
wadda Bata taba haihuwa ba
Yin family planning wani lokacin Babbar illace ga lafiyar macce musamman idan ba'abi ka'idojinsa ba.
Domin yana Hana haihuwa kwata kwata ko kuma lokacin da aka bukaci haihuwar sai ta dade batazo ba.
0 Comments