Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

INGANTACCEN MAGANIN FAMILY PLANNING NA MUSULUNCI WANDA BASHI DA ILLA FISABILILLHI


 FAMILY PLANING NA ISLAMC MEDICINE WANDA BASHI DA ILLA KO KA'DAN FISABILILLAHI AMMA IN BAZAWARA KO BUDURWA TAYI BAN YAFE MATA BA KUMA SHARA'DIN YINSA SHINE KAIMA KAYI SHARING DAN A AMFANA:


Dr Abdulwahab gwani bauchi 


Kamar yadda mukayi alkawari abaya cewa Insha Allahu zamu kawo muku Yadda ake Family Planing (Wato bada tazarar Haihuwa) Alhamdulillah Yau mun kawo mukushi.


Ga duk wanda yake da ra'ayin yin tazarar haihuwa na Herbal Medicine to ga Yadda akeyi:- Ya nemi Neem Oil (Man Darbijiya) sai a tafasa shi Iyalinsa ta sha chakali shida bayan sungama saduwa (Jima'i).


Ko kuma a samu Shanusul Gubran ('Ya'yan zurman) sai a fasa shi acikinsa akwai wasu 'Ya'ya sai ta Had'iyi kamar guda Hudu ko Shida Ya danganta da karfin Jinin matar, Indai tasha wannan abunun Insha Allahu se tayi wata shida ko wata tara batayi ciki ba.


Akwai kuma Shanuzul Papaya ('Ya'yan Papaya Gaskiya bansan sunansa da Hausa ba, shi amma Namiji ne zai sha kwaya daya, Insha Allahu ko mata nawa Yasadu da su bazasu ciki ba. Har tsawon wata Hudu.


Sai kuma Castro Oil (Man Gelo) shi kuma In za'a kusanci Iyali (Jima'i) to Minti talatin kafin nan Sai ki samu auduga (Cotton) ki Dandali Wannan Mayin sai kisa agabanki, In yayi wannan 30 Minutes 'din sai ki cire audugar, sai kuma Mijinki Inyazo kusantarki (kwanciya dake) sai Shafa masa wannan Mayin shima akan Al'aurarsa, Insha Allahu bazakiyi ciki ba Indai Kuna yin wannan abun ke da shi. Kuma zaiyi miki maganin Sanyi (Infection) dake Jikinki.


Sannan Yin wannan na Karshen Yana Maganin Jinnul ashik (Aljanin dare)

      Allah yasa mudace




Post a Comment

0 Comments