Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ABUBUWAN DA YA KAMATA KINAYIN SU TUN KAFIN KIYI AURE


ABUBUWAN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KIYI AURE.

ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba . 


wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri. 


  TSARKI DA RUWAN DUMI : 


tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba . 


KI MAGANCE INFECTION KAFIN AURE


kiyi kokarin fara magance infection kfn aure sbd idan bakiyi hkn ba komi zakisha bazai mk aiki ajiki yadda ykmt ba gsky.


» GANYEN MAGARYA : »  


ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba . 


          » ZUMA : 


ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada .


     SHAN ZUMA 


ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada . 


MAN HABBATUSSAUDA : 


zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji )


KANKANA DA MADARA : 


Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.



KANKANA DA CUCUMBER : 


zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali. 


KIYAYE ABU MAI SANYI

kidaina ko kirage shan abu mai sanyi sosai kidaina zama kan tiles ko siminti kowuri Mai danshi kidaina barin jikakken pant ajikinki.

      Chef Oum Aslam & meenat ✍️👩‍🍳





Post a Comment

0 Comments