Fassaran Leɓe Mata A Fahimta Masana
_Cikin illimin fahimtar mace a fassaran fuskanta, Leben mace shima yana iya bayyana yanayin ta. Wannan harsashen na masana kamar yadda sukace ba yana nufin hakan yake ba, amma kashi 90 cikin 100 na bayanansu hakan yake._
Ga fassaran da suka yiwa wasu leban mata ga dalibai masu neman sani.
1: Masana illimin Lipsology a turance sukace, duk Leben macen da yake a cike (full lips 👄), wannan matar ana samunta da cika ido, da karfin hali gata da rashin tsoro.
Mata ne da suke son taimakawa mutane tare da kula da matsalolinsu. Da zaran ka fahimci mace nada cikenkiyar lebe to wannan macen tanada son mutane da zumunci.
A Jima'ince kuma, matane da suke son Jima'i sai dai basu da jaraba.
2: Mata masu tsiraran lebe (thin lips 👄) mata ne da basu son shiga mutane. A duk inda ka gansu su kadai ne. Sai dai mata ne da suke da sa'a a rayuwa, da kokarin neman na kai.
Sai dai mata masu tsiririn lebe mata ne da kuma suke da tausayi da taimako.
A Jima'ince mata ne da suke da matsantsan jiki da matsantsan farji. Gasu da iya soyayya.
3: Mata masu fadin baki (wide 👄), mata ne da suke da mugun ruwan ido, da burin mai yawa a rayuwarsu. Mata ne da suke daukan gyara da kuma kuskure. Sai dai akwai su da son iyawa.
A Jima'ince mata ne da suke da sakenken gaba, ga mugun jaraba na son Jima'i gashi basu damu da soyayya ba.
4: Matan da suke da zagayayyiyar lebe (Round lips 👄)mata ne da suke da tsawon rai, kwarjini. Babban burin su a rayuwa shine ganin basu shiga wahala ba ko kunci na babu. Domin mata ne ba basuda juriya na babu.
Daga nesa mutane suna musu ganin mata ne masu son kansu, sai dai suna matukar taimakawa na kusa dasu.
Mata ne da idan suna son abu da gaske suke so. Haka idan suna ki. A Jima'ince mata ne da basu damu da Jima'i sosai ba. Amma fa idan suka shirya yinsa sai namijin gaske.
5: Matan da lebensu yake kama da zanen zuciya (👄Heart-shaped lips) mata ne da suke da iya soyayya. Suke yawan shiga matsalar soyayya. Suke da saukin yaudara.
Suna da son fadin ra'ayinsa komai wuya komai dadin. Mata ne da basu shakkar kowa ko tsoron fadin albarkacin bakinsu. Kuma suna fuskantar matsalolinsu da kansu.
Matane da suke kula da mazajensu da yi musu hidima ba tare da sun damu da mazan sai sun musu ba.
Jima'i bai damesu ba, amma idan an nema basu da sakaci ko kasalar bayarwa.
0 Comments