1.Eeman (imani)
2. Ameerah (gimbiya)
3. Ihsan (kyautatawa)
4. Intisar (me nasara)
5.Husnah (kyakkyawa)
6.Mufida (me amfani)
7. Amatullah (baiwar ALLAH)
8. Ahlam (me kyawawan mafarkai)
9. Saddiqa (me gaskia)
10. Sayyada (shugaba)
11. Khairat (me alkhairy)
12. Afaf (kammamiya)
13.Basmah (murmushi)
14.Nasreen (wata flower ce me qamshi a gidan
Al-jannah)
15. Salima (me aminci)
16. Rauda (cikin masjid nabawi)
17. Samha (me kyau)
18. Siyama (me azumi)
19. Sawwama (me yawan azumi)
20. Kawwama (me sallar dare)
21.Nuriyya (haskakawa)
22. Noor (Haske)
23. Sabira (me hakuri)
24. Meead (alkawari)
25. Islam (muslunci)
26. Nawal (kyauta)
27. Afrah (farin ciki)
28. Mannal (wadata)
29. Faiza (babban rabo)
30. Hannaah (me tausayi)
31. Sajeeda (me yawan sallah)
32. Hameeda (godia ga ALLAH)
33. Afnan (bushasshen ganye)
34. Nabiha (me kwazo)
35. Kausar (ruwan alkausara na Al-jannah)
36. Yusura (me Sauki)
37. Abrar (me tsoran ALLAH)
38. Ikiram (me karamci)
39. Ikilas (kadaita ALLAH)
40. Iliham (me hikima)
41. Sa'ida (sauki)
42. Malikah (sarauniya)
43. Arfah (ranar arfah)
44. Rahma (rahmar ALLAH)
45. Niimatullah (niimar ALLAH)
46. Jawahir (dayiman)
47. Basira (me baseera)
48. Tauhidah (me tauhidi kadaita ALLAH)
49. Wa'at (alkawari)
50. Fadila ( falala ).
Da fatan iyaye za suke sanin Ma'anan sunayen
da suke radawa 'Ya 'yan su, Kada ake la'kari da
zamani ko don qarya a daurawa Yara munanan
suna.
Dan Allah muzaba domin sawa ya'yan ku sunaye masu kyau da amfani.
0 Comments