Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HADIN SABULU NA TSARKIN MATA MARA ILLAH YA GYARA MIKI FARJINKI YA MATSEKI YA KASHE MIKI KWAYOYIN CUTUTTUKA



 HADIN SABULUN TSARKI MARE ILLAH


bagaruwa

zaitun soap zaplan

farin miski

hulba.


Su zaki hada ki kwaba sannan ki dinga yin tsarki kina wanke gabanki DA shi hakan zai taimaka miki wajen kawar da warin gaba.


TSARKI BAYAN KIN KAMMALA HAILA


akan so idan kika kamala jinin haila ki samu.


ganyen magarya.

miski.

garuwa kadan.

kanunfari.

Sai ki hada su ki tafasa idan Ya kamala huce sai ki samu detol kadan ki zuba a ciki sai ki shiga ciki ki zauna.


bayan Nan sai ki samu


zuma.

miski.

Kiyi inserting


MAGANIN CIWON SANYI


tafarnuwa

hulba

A bare tafarnuwa idan zaki kwanta bacci sai ki dauki saka daya ki yi matsi da shi ana son idan mace zata yi wannan hadin to miji ya daga katabkafa wato kada ya kusanceta.


Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zatayi hakan har tsawon kwana uku.


FA'IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA


Zuma ta asali.


2- Man Zaitun na asali.


3-'ya'yan hulba.


YANDA AKE AMFANI DA SHI:


Za ta dinga shafa zumar a gaban ta, ta barta na tsawon mintuna 30, sai ta wanke da ruwan dumi, sannan ta shafa Man Zaitun.


Zata dinga yin haka safe da yamma kafin kwanciya.


Zata dinga dafa 'ya'yan hulba na tsawon mintuna 10 da ruwan da bai wuce Kofi daya ba, bayan ta sauke ta tsiyaye shi sai ta sa masa zuma cokali uku, zata yi wannan hadin shima safe da yamma.


GABA DAYA HADIN ZATA YI AMFANI DA SHI NA ABUN DA BAI GAZA KWANA KI 7 BA






Post a Comment

0 Comments