Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HADIN ZUMA DON KARIN NI'IMA DA MOTSA SHA'AWA



 HADIN ZUMA DON KARIN NI'IMA DA MOTSA SHA'AWA:🍯



 Karin ni’ima damotso sha’awa zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatus-sauda da man zaitun ki juye su guri guda sai ki dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.


1. Zuma 🍯


2. Garin habbatus Sauda 


3. Man zaitun 🫒


HADIN DANYAN KWAI:


🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚

 Yana karawa mace kuzari ba tareda ta gajiya ba wajen jima’I kuma yana karawa mace ni’ima da sha’awa.


1.lipton ☕


2. Danyen kwai 🥚


3. Zuma 🍯


Ajika lipton da ruwa kadan har sai yayi baki, sai ki fasa kwai ki hada shi, sai ki zuba cikin ruwan lipton kina iya zuba madara peak sai ki zuba zuma ki dinga sha.


KARIN NI'IMA:


Zaki iya yin shayin kara karfin sha'awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi sai ki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece…






Post a Comment

0 Comments