YADDA AKEYIN HADIN SABULUN WANKAR JARIRI 🤱🤱 DA HADIN SABULUN TSARKIN MEJEGO
KAYAN HADI🧼🧽
Sabulun salo (bakin sabulu)
Zuma🍯
Tafarnuwa🧄
Kurkum (tumeric)
Lalle🌿
Kanin fari🥓
Ruwan majigi
Jar kanwa kadan
Sabulun wanka na jariri mai kamshi🧼🧽
Ki samun Garin kanin fari da Garin kurkum da garin lalle ,ki daka danyar tafarnuwa ki samu jar kanwa ki dashi yayi laushi Amma kadan zaki saka sai ki hada kayan duka da sabulun salo ki zuba zuma🍯 da sabulun wankar jariri mai kamshi 🧼🧼wanda kika kankare sai ki hada ki kwaba da ruwan majigi sai ki zuba a🫙
Amfanin sa
Yana wankedattin baby
Yana hana yaro ya tashi yana warin Kashi
Yana fitar da da maikon jikin baby
HADIN SABULUN TSARKI NA MAI JEGO
KAYAN HADI
Sabulun salo (bakin sabulu)🧼
Zuma🍯
Tafarnuwa🧄
Garin kaninfari🥓
Garin lalle🌿
Garin bagaruwan hausa
Garin magarya🌿
Turaren farin miski
YANDA AKEYI
Kihada garin kaninfari, bagaruwa, magarya,ki daka danyar tafarnuwa🧄da lalle , sabulun salo sai hada su duka da zuma da miski ki kwaba🫙 kina tsarki da shi
Amfanin sa
Yana hana mai JEGO tayi karnin jini
Yana matsi
Yana ciko da private part
Yana maganin Kaikayin gaba
Yana maganin kurajen gaba
Chef Oum Aslam & meenat ✍️👩🍳
0 Comments