Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

KIGUJI YIWA BREAST DINKI WADANNAN ABUBUWAN IDAN BAKYASO SU LALACE


 Ki Guji Yiwa Nonuwanki (Breast) Wadannan Abubuwan idan bakiso sulalace.



Duk wata mace tasan mahimmancin nonuwa  kirjinta. Bama ga Mata masu jini a kika ba. Hatta mata tsaffi suna alfaharin ganin sun sufa da nonuwansu.

Duk macen da take son ganin nonuwanta basu yi saurin lalacewa ba, to ta guji yin wadanda abubuwan.


1: Kada ki sake idan kina yin aiyukan da zasu motsa miki jiki. Ko shi motsa jikin kai tsaye ba tare da saka rigar mama ba.

A lokacinsa kika ba nonuwanki babu kariya na riga ga shi kuma kina ta tsalle tsalle ko kuma motsawa mai karfin da nonuwanki zasu rika kaiwa da komowa, hakan na iya sa jijiyoyin dake rike da nonuwanki su saki. Don haka ne masana suke baiwa mata shawaran muddin dai za a yi kazar kazar mai yawa, a nemi rigar nonuwa a saka.

2: Kuskure ne ki rika amfani da rigar mama da ya miki kadan.

Idan rigar mama ya miki kadan zai rika matsai miki nonuwanki yadda hakan na iya lalata miki kulatan dake cikin nonuwan naki yadda zasu baje su daina shuruwa yadda za a gansu ayi sha'awarsu. Don haka ya kamata ki rika amfani da rigar da tayi dai dai da girman nonuwan ki.

3: Wasu matan tsabar kwalliya suka yiwa kan nonuwansu kofar da uke sakawa wajen zobe ko wani tsarka. Wannan dabi'ar ba karamin illata nonuwan mace yake yi ba.

Kofar da kan nonuwan da aka huda nuna Iya gayyatar cutar da zai iya yaduwa cikin jikin mace. Wasu lkutan ma da cutar kansa.

Ya dace mata su kiyaye huda kan nonuwansu kamar yadda abun ya zama ko ina Mata suna yi. Idan ma kina yin sa saboda yiwa mijinki kwalliya ne, kina iya jawowa kanki cutar Da mijin naki zai iya nesantaki Saboda rubewar da nonuwan suka yi.


Ya 'yar uwa ki sani, nonuwan ki suna da matukar tasiri a rayuwar ki ta 'ya mace, don haka ki kiyaye duk wani abunda zai cutar miki dasu.



Post a Comment

0 Comments