Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

KO MAI YASA KAFIN KIYI AURE ZAKI DINGA JIN SHA'AWA DA NI'IMA AMMA KINA AURE SAI KI NEMESU KI RASA


 KO MAI YASA KAFIN KIYI AURE ZAKI DINGA JIN SHA'AWA DA NI'IMA AMMA KINA AURE SAI KI NEMESU KI RASA


mata da yawa na korafin kafin suyi aure suna da ni'ima da sha'awa amma suna aure sai suga ta fece ko meye dalili:


Toh da farko dai yana da kyau ki sani cewa duk wani jin dadi da sha'awa suna faruwa ne a lokacin da ba tsoro ba fargaba kuma cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, amma ki tambayyi kanki yaya kikeji idan an tafi an barki lokacin da aka kaiki gidanki na aure, idan baki ganeba ga amsar:


Tun kafin akaiki dama kawayenki na baki tsoro cewa ran daren farko zakisha wahala, maza suna Rashin tausayi, "sai dana ji kamar zan mutu"  , "sai nayi ta jiya sanda aka kaini gida na", "sai  da nai ta tafiya a tale kamar yar kaciyar" dss , toh muddin kika sa wanan aranki shine mataki na farko da zai fara dauke miki ni'ima da sha'awa kuma mutuqar ba ni'ima agaban mace ko tayi haihuwa 10 muddin akazo saduwa da iya sai taji zafi kai idan ba'ayi dabaru ba sai taji ciwo duk gabanta sai ya dade, toh ki sani hakane ki faruwa mutuqar zaki kasa sakin jikknki kidinga fargaba da tsorro toh dole sha'awa ta dauke miki tare da ni'ima.


Ki saki jikinki ka daina fargabar komai mijjki ne komai zai miki lada zaki samu, kamata yayi  da zarar an kaiki dakinki duk wani tsoro da fargaba ki cireshi ki mikawa mijinki ragamar jikin ki yayi miki wasa yadda ya kamata yadda zaki jiqe sharaf toh ko ya sadu  dake a wanan lokacin bazaki ji zafi ba ko kadan sai dai ma kiji dadi irin wanda kike ta burin jinsa kafin kiyi aure kuma ki dawwama cikin ni'ima da sha'awa , sanan kuma kigama sha'awar ki da ni'imar sun qaru fiya da kafin kiyi aure, amma muddin kinshiga da tsro to magana ta qare..


Ki daina nema magani ko neman maganin ni'ima , mgananinki na tare dake indai kin bar tsoro da far gaba toh zaki sami jindadi, sai dai maza da yawa hankalinsu ba gusheea ne da zarar sun kadaice da mace a daki Daya shiyasa mata da dama ki kallon maza basu da tausayi kuma abin ba haka yakeba domin lefinki ne da kika qi sakin jikknki , da kin saki ragamar jikinki bazai qarfi wajen saduwa dake ba.


Sannan haka mata da yawa na qorafin wai basu gamsuwa, kuma basa ma jin dadin jima'ai toh ki sani  jima'i mataki mataki ne ga ya mace, zakiji a afarko kawoki kina jin xafi da kadan kadan zakiji zafin ya tafi sai kuma ki dawo kina jin salam wato ba zafi ku ma ba dadi sai dai kawai kidinga ji shiga da fita na zakarin mijniki, mataki   na uku shine xaki fara jin dadin jima'i amma baya zuwa ga mafi akasarin mata sai an dau lokaci wasu matanma sai sun haihuwa daya zuwa biyu sanan suke fara jin dadin jima'i.


akwai abuwawan dake hana wasu matan samun gamsuwa na jima'i bakuma cuta bane akasarinsu.

Macen da bata sanin namiji ba idan tayi aure takan iya daukan sama da watanni kamin ta soma samun gamsuwa, wasu ma har sai sun soma haihuwa. Saboda shi gamsuwar mace a wajen mace ba kamar namiji bane, sai ta samu balagar jima'i sannan  kuma mijinta ya iya gano wuraren dake saurin sata gamsuwa a lõkutan wasanni da kuma lõkutan jima'i. 

Ammma kuma babban matsalar rashin gamsuwan mata a lokutansu na jima'i yana tahallakane akan mazajensu, sune basu iya sarrafasu yadda ya dace da har zasu gamsar dasu ba.


Maza da dama suna dauka da zaran sun zura azzakarinsu cikin farjin matansu sukayi gwatso suka fidda miniyi shikenan macen ma ta gamsu. Hakan yasa maza da dama suna binyan bukatarsu kawai sai su rabu da jikin mace ba tare da sun gamsar da ita ba, sun tunda sun gamsu ai shike nan. Kashi 80 na maza basu da illimin sanin ɗantsakan mace shine sirrin jima'inta, maza basu da fahimtar da zaka kwana kana cancankar farjin matarka da azzakarinka muddin bazaka tabamata dantsaknta ba aikin banza kakeyi ga wasu matan.


Domin mata sun kasu kashi kashi wasu jima'ai ne ke gamsar dasu amma mafi akasarin mata wassani da yi musu wasa da dan tsaka shine yake gamsar dasu, dafatan amare zasu fahimce wanan, ku daina wahalar  neman magani akasarinku lapiyarku qalau kawai lokacin jin dadin jima'i n kune bai qarasoba...



Post a Comment

0 Comments