Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN MATSI MAIKYAN GASKE KO FIRST NIGHT DINKI ALBARKA


 MAGANIN MATSI MAIKYAN GASKE KO FIRST NIGHT DINKI ALBARKA HAJIYATA🤗💃🏻💃🏻💃🏻


Hmm matan sirri akwai magana fa ina masu neman maganin matsi  wlh wannan hadin duniya ne  Amma ko first night dinki albarka ,dakanki zaki hada Ina zuwa zanyi muku bayani. 


Yauwa dafarko kina fara period kinemi namijin goro da danyar citta da tafarnuwa da kanin fari kisa lemun tsami ki kirba a turmi seki dafa kinasha so uku arana ze wanke miki duk wani datti dake marar ki infection zakiga yadda jinin yake fita malamata sannan kina gama period kinemi  ganyan magarya da kaninfari da lalle da qaro kidafa Shi sosai  kisa qaro dayawa hajiyata idan yadahu kitace kijuye abaho yasha iska seki zauna aciki har seya huce. 


kada kixubar ki aje darana ki dumama kisa ke da yamma haka Don Allah kihada bayan kin gama period dinki seki hada tsimin baure nasan kun iya hadawa da kayan kamshinki da minannas yadahu kitace kisaka mazarkwaila ko zuma kisha abinki kihade gam-gam abinki wayyo Allah na🙈


Amma Dan Allah kihada  da yayan baure wajen dafawan zakisha mamaki hajiyata hmm zakibama wasu wasu kawayen naki wannan babban sirrin🤗


Saikizo kisami aloe vera kimatse ruwan kihada da garin bagaruwa da karo da zaitun ki duga miski digawa daya aciki is okay saikiyi inserting dinshi kmr 1hour or 30mnt kiwanke da ruwan dumi Hmmm duniya kenan indai baki bar gabanki yayi rami dayawaba kina gyaran jikinki kinayin Wannan hadin dana koyar kinbar kukan matsi inshallahu


Sannan Ina dada jan kunnen mata yan'uwana kudaina tsarki da ruwan sanyi👂🏻Hmmm





 

Post a Comment

0 Comments