Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SAHIHIN MAGANI MASU KYAU NA RAGE KIBA DA TUMBI



MAGANIN RAGE QIBA DA TUMBI


_1️⃣---- Saiki samu Ma'ulkhal tuffa a zuba murfi daya a cikin ruwa rabin kofi, a sha safe da yamma kafin a karya_

_2️⃣----- A sha Man Zaitun cokali daya(1)da safe da yamma ma cokali daya_

_3️⃣- ---A tafasa ganyen Na'a Na'a asha kofi daya(1) da safe da yamma daya(1)_

_4️⃣-----Lemon tsami da lipton da tsamiya a tafasa ana sha._

_5️⃣----- Shayin Ahdar a tafasa shi ana sha sai a diga lemon tsami aciki yana rage kiba._

_*GA WANI HADIN KUMA*_

_abinda zaki buqata sune:-_
~ Lifton kwaya uku(3)
~ Lemon tsami kwaya daya(1)
~ Lubban zakar cokali daya(1){ana samu a islamic chemist}
~ Sukari cokali biyubiyu
HADI

_Saiki rinqa yin shayi dasu kina sha da duminsa sau uku a rana. Acikin lokaci kankani zaki ragu yar'uwa,ki koma yar caras-caras yadda kike so._

_*NOTE*_
_Amma saikin rage shan wadannan kayan:-_

1️⃣---Bulu band
2️⃣ ---Burodi
3️⃣ ---Alewa
4️⃣--Lemon kwalba

Wadannan duk abubawa ne da suke hura mutum,ki kuma rinka yawan motsa jikinki,don ki zauna waje daya ma komai sai anyi mikib yana kawo kiba.

  MAGANIN RAGE TUMBI

Yadda Ake Hadin Bawon Ruman Don Rage Tumbi:


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;

* Garin bawon ruman 
* Man habbatus sauda
* Man albasa 
* Man jirjir 
* Man kadanya

*Bayani;* Zaki samu garin bawon ruman sai ki tafasa ki taca ki zuba dukkan man sai ki dunga sha.


Post a Comment

0 Comments