Shi dirty chat( zancen batsa) tsakanin ma'auarata halak ne, domin yana kara motsa sha'awa, shakuwa, fahimtar juna, yana sa kisan/yasan abubuwan da kika fiso/ yafi do lokacin sex
Hakan xai kara muku kaimi gurin farantawa junanku da kuma dadadawa juna.
Dirty chat ya kasance ko kuna tare da juna, kuna hira irin da daddare a duhu lokacin xaku kwanta, musamman ynx lokacin sanyi inda wuta ki kunna burner kisa turaren wutar ki daki ya dau kamshi, idan Babu a kunna na tsinke. Kina kwance akan kirjinsa kuna dirty chats dinku......
1. Kina kwance a kirjinsa ba tare da kina taba komai na jikinsa ba (Amma idan kunso xaki iya shafa d*ck, shi kuma yana shafa kanki ko bayanki)
2. Kina magana a sanyaye, a kasalance cikin shauki da begensa
3. Kinsha humrarki da kayan baccinki kun lulluba sanyi yayi sanyi kamshi na tashi ko Ina yayi tsit
4. Saiki fara kiran sunan da kike kiransa ko kuma ma ki kirashi da sunan da baki saba Kiran shiba koma baki taba kiranshi dashi ba
6. Saiki cigaba,
A gaskiya Ina matukar jin dadinka
Ina gamsuwa dakai
ka iya sarrafa ni
Ka iya bidani hanya😉
Kasan indai xaka taba a jikina naji duk na rikice
Idan kana sucking b**bs dina bana so ka daina
Ka iya sucking HQ kamar na tsaka kirjina na ciro xuciyata na baka
Kamar na bude kirjinka in shige ciki (saiki Dan kara rukunkume shi)
Bana son in rasaka
Bana so in rasa ka
Baxan iya rayuwa bakai ba
Baxan iya sharing dinka da kowacce mace ba
Saboda ni nasan dadin da kake bani
Ni nasan kalar gardinka (Wanda yafi kwakwa da madara da dabino)
Xakinka ya xarce xuma da sugar
Kallon kwayar idonka kadai yana sa pant dina ya jike
Jin muryarka kadai yana saukar min da kasala a dukkan gabaina
Kamshin turarenka yana tada tsigar jikina
Saukar numfashinka a wuyana yana sa na kasa tabuka komai
Kallon faffadan kirjinka yana tada nipples dina (su tsaya suji basa bukatar komai sai saukar lallausan harshen ka kana tsotsar su)
Hmmmmm.....
Sai kija numfashi ko kiyi ajiyar xuciya kice ballan tana kuma axo kan axxakarinka saiki dan shafo ta( kice Ina miko gaisuwa ranki ya dade, me bani farin cikin da babu wanda yake bani, sandar girma, sandar daraja) mai kaini duniyar da babu mai kaini
Nagodewa Allah daya bani kai a matsayin mijina, badan kai ba da bansan wannan dadin ba
Alhamdulillah da ni'imar aure.....
Ranar kin taro match da Yan kallo kuma dole ki buga dan oga baxai kyale kiba, kema kuma lokacin al'ummar sun fara yayyafi sai abar hadari ya hada da iska har a samu saukar ruwan sama inda rabo sai ruwa yayi albarka harma a samu iri ko tsiro😉
*Note:* please banda kunya
A cire kunya
Sai mace ta xama karuwa ta a mutu a gidanta.
Chef Oum Aslam & meenat ✍️👩🍳
0 Comments