YADDA AKE GUDANAR DA WASANNI A TSAKANIN MA'AURATA (ROMANCE PART 2) ONLY MARRIED PLEASE
Wasanni tsakanin ma'auarata
1. Zama tare kujera daya a rike hannun juna ana kallo ko ana hira
2. Fita tare koda a cikin layi ne bayan magariba ko Isha kuna tafe kuna hira kun rike hannun juna
3. Idan da hali fita cin abinci, shopping, da sauran guraran shakatawa ( ba dole bane musamman a xamanin nan da kudi yayi karanci maxa suna kokari Kar a takura musu ko ace dole ra'ayi ne kuma da wadata)
4. Cin abinci tare a kwano daya
5. Yin sallah tare ko farillah ko nafila tana kara soyayya sosai
6. Yin karatun Qur'an tare
7. Wasan pillow, ku dinga xama akan gado ya dauki pillow ya dan dake ki s
kema haka
8. Cakulkulu
9. Wasan yatsu( after morning, shayi, bread, butter, kwai, irgen number Wanda ya fadi a dake shi a hannu) it will be fun
10. Wasan buya, sai ki nemo shi idan y kamaki kema ki nemo shi
11. Da sauran wasannin da kuke so ko kuka iya
12. Yin rawa tare: wataran Kisha English wears dinki ko transperrent din kayan bacci kusa waka (idan da yara a tabbatar sunyi bacci, yanada kyau a dinga sa yara suna bacci da wuri saboda ku samu lokacin ku, wadannan abubuwan su suke karawa aure armashi domin yau a gobe sai Allah)
Kuna rawa idan ba baxai yiba kice yau rawa xanyi maka ya xauna yana kallonki
Bawai rawar dagiya ba ki takarkare kina tikar rawa kina gumi kamar yar bori😂
Nop sexy rawa
a. Juya waist (idan baki iyaba ki koya, kina kallon kina gwadawa)
Ki dainga sa jigida don tana karawa kugu kyau (Amma idan mijinki baya so shikenan)
b. Juya duwawu ki dafa table ko kujera kina girgixa masa yana kashe kwarkwatar idonsa
Ki xama kamar irin arnan nan na TV da yake gani ranar ya ganshi live a gidan shi
(Yana jin dadi kina samun lada)
Idan kuma tare xakuyi kuyi ku rike hannu kuna dan takawa yana rike miki hannu kina juyawa kamar ashwariyya ki danne mishi wuya ya cafeki ( Amma idan ke slim ce😄 chubby mama ayi hakuri)
These is the new way 'yar'uwata dazaki fahimci wasu abubuwan gameda mijinki yayin( SEX)👇🏻
wannan shi ake kira bazata ki shirya ki tsuke cikin skinny wando da qaramar Riga dauki waya ki kira oga cikin muryar marasa lfy ki fadamai in bakya jin dadi Dan Allah ya dawo,yana dawowa ki langabe kamar baki da lfy a gado daya shigo ki tashi ki rufe qofa ki fara bashi hot kiss tukunna zakiga yadda zaiyi suman tsaye😃dakin gama wannan kin sakeshi zai tambayeki kikace baki da lfy..?,ki kashe ido tare da langabar da kai tare da fadamai cewa eh sha'awarka ce take Neman haukatani, gindina babu abin dayake buqata illa yaji zazzafar burarka acikinsa babu abin danake buqata illa naji kana sukuwa da zillo akaina Kaine maganina ...😘😍
Saboda haka Ana Ke a matsayin ki na mace be open to your husband
Ki San meye weak points dinki
Abun muhimmin da ya kamata mu sani shine
Meye yake sauri tado Miki da sha'awa
Like I said zamu duba communication rawan da yake takawa ne a zamantakewa
First kiyi mastering din jikinki
Mu sani most maza when it comes to sex they are selfish
To yaruwa if you want to enjoy sex life sai ki zama kema gogaggiya 💃💃
Be free cikin siga da dabara ki nunawa maigida hanyoyin da Zaki gamsu Kada ki zama submissive
Saboda jikin ki Bai zama relax ba you are not in the mood
Next shine feel free and moan if you like what he is doing And maigida ya fi bada karfi wa fingering dinki ba lallai ki zama wet ba
A'a ki jawo abunki ki ce masa wayannan babies din suna bukatan attention Dinka 😃😃ki sa bakin sa a akan nipple dinki
Misali if boobs dinki ne weak point dinki Namiji zai iya daurewa ya zama kurma a gado
Yawancin mata sai su hakura tinanin jindadi sex is for men only
Ki zamo Mai nuna complete jindadi ta hanya sambatu Yana sa namiji ya zamo turn on sosai yaruwa
Kaso 70 a cikin mata through mata suna samun cikakkiyar gamsuwa ta hanyar doggie style
Saboda shi sex Abu ne da yake bukatan Ana spicing din shi Kar ya zamo routine daya Kikeyi
Dole kicire kunya kinunama mijinki kauda yadda ykmt kizama karuwar mijinki ki iya duk wata kissa, kisisina, tarairaya, shagawaba, iya magana dasauransu saikiga kinshawo kan abinki Amma kizauna dososo dake aikinbada mata wlh🤭🤪.
0 Comments