Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKE HADA GLOWING SOAP BABU RUWANKI DA MAN BLEACHING DA KUMA HADIN GYARAN JIKI


 MATA GA TSARABAN (GLOWING SOAP) TARE DA GYARAN JIKI KASHI-KASHI YADDA ZAKI GYARA SKIN DINKI KIYITA KYALLI DA SANTSI ABINKI BABU RUWANKI DA MAN BLEACHING💃🏻💃🏻



*🧼 GLOWING SOAP🧼* 


1️⃣sabulun ghana

2️⃣sabulun salo

3️⃣sabulun zaitun

4️⃣sbl habbatus sauda

5️⃣Lemonvate soap

6️⃣delta soap

7️⃣garin lalle

8️⃣gayen magarya

9️⃣kurkum

🔟zuma


  *YADDA ZAKI SARRAFA* 


Gayen magarya shima gari zaki samu karamin cokali lalle ma haka kurkum ma haka sai ki kurza sabulan ki a gireta sai ki hade su guri guda sai ki zuba zuma cokali  3 ki hade su zaki dan iya saka ruwa dan ya hade jikin sa idan da karamin turmi sai ki zuba kihade jikinsa saiki sami mazubi mai murfi ki zuba ki rufe.


Saiki dunga amfani dashi zakiga yadda jikinki zaiyi kyau sosai.



GYARAN JIKI KASHI NA1️⃣


💫Almond oil

💫madara gari

💫lemon tsami

💫zuma

 

Hada kayan nan guri guda sai ki shafa ki barshi minti 15 ko 20 sai ki wanke.


GYARAN JIKI KASHI NA2️⃣


🪷kurkum

🪷madara

🪷tumatir

🪷shinkafa


Zaki sami garin farar  shinkafa karamin cokali da madara karamin cokali da kurkum karamin cokali sai ki saka ruwan tumatir ki dama ki shafa ki barshi rabin awa sai ki wanke da ruwan dumi sau biyu a sati zaki.


GYARAN JIKI KASHI NA3️⃣


🍊lemon zaki

🟡kurkum


Zaki sami kurkum karamin cokali ki hada da ruwan lemon zaki cokali biyu zaki shafa kafin kiyi bacci.



Post a Comment

0 Comments