Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKE SARRAFA GORON TULA WAJEN NI'IMA MATSI MALLAKA


 YADDA AKE SARRAFA GORON TULA WAJEN MALLAKA.



Yadda zak sarrafa goron tula wato idan kinason burge mijinki tareda gamsardashi wajen kwanciya ke harda mallaka to saiki babbare shi kiha da kayan kamshi kiyi tsuminshi kisaka zuma ko mazarkwaila kidinga Shan abinki.


Sannan zaki cire kwallon sannan ki tauna kina tsotse ruwan cikin harsaikinji bayada tsaki saiki fitar da tubar wato soson zakiiya hadashi da miski kiyi turaren stuguno sannan kina iya cire kwallonshi ki matse ruwan da zuma kiyi matsi dashi, 


idan kuma yabushe tofa nan ma wani aikin zaiyi saiki bare ki daka garinshi ki hadashi da dakan mata na shaawa wanda akeyima amarya idan bata yadda da namiji idan aka bata wannan to angama da ita domin ita dakanta zata nema ga yadda akeyi,


Idan aka sami goron tula sai ahadashi da aswakin mata da gyadar mata da yayan baure ayi garinsu ana sha da shayi da lifton sannan zaa iya hadashi da totuwar rake ayi turaren tsuguno wannan tabbas maallaka ce mai kyau.


Duk wadda tayi amfani da daya daga cikin wadannan hanyoyin to zatayi mamaki insha Allah domin anjaraba kuma andache musamman wadanda sukeda matsala ta bangaren zamantakewar aurensu da mazajensu Allah yasa adace ameen.



Post a Comment

0 Comments