HADIN TANTABARA (YAN SHILA)🐥🐥DOMIN KARA DONKON KAUNA TSAKANIN MATA DA KUMA MIJI.
bayani akan hadin tantabara ba sobon abubane kusan kowacce mace tasan amfaninsa domin akwai tabbacin yana hada dankon soyayya tsakanin miji da mata bayan ni ima da dandano yana saka gaban mace ya ciko wannan an dade ana amfani dashi kuma yana aiki idan kinason koya to ga yanda zakiyi
da farko dai ga abubuwanda ake bukata ki nema
1️⃣----Za ki samu Tanbaru amma yaya ba iyayeba (Mace ko Namiji)
2️⃣ Habbatus-Sauda (teaspoon)
3️⃣Garin Raihan (teaspoon)
4️⃣ Ridi (Cokali uku)
5️⃣Ya’yan Zogale (teaspoon)
6️⃣Cosbara cokali(teaspoon).
7️⃣Garin baure (cokali daya).
8️⃣Kanimfari da citta ko wanne (teaspoon )
duk wadannan anaso kidakasu su zama gari saiki ajiye bayan kin fara dafa wannan tantabarun sama sama saiki tace ruwan sannan ki zuba wannan garin saiki saka duk wani kayan hadi da kikeso sannan ki zuba ruwa kadan ki mayar kan wuta ki barshi ya dahu sosai sannan ki sauke kuma dukkansu akeso ki cinye ke kadai ki jarraba wannan ko amarya ko uwargida duk zasu iya amfani dashi
0 Comments