Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA ZAKI GYARA BREAST DINKI SU TSAYA SUCIKO SOSAI KODA ANA TABASU BAZASU FADIBA


  YADDA ZAKI GYARA BREAST DINKI SU TSAYA SUCIKO SOSAI KODA ANA TABASU BAZASU FADIBA


Wannan hadi da zakiyi yar uwa Nonunaki Zasu tsaya sosai kuma zasuyi laushi yanda koda oga yana matsa miki su babu wani abu da zaisa kiyi filling na zafi matukar kinbi yadda muka ce kiyi. 


Ki samu Alkamarki mai kyau ki wanketa, amma karki surfa saiki nikata, zaki rinka sha da madara safe da dare wannan kenan yar uwa zakiyi ma makin yadda zasu tsaya sosai . 


Yadda Kuwa zaki  Gyarasu Suyi Kyau Shine:


Hanya mafi sauki shine ya kasance kullum kina shafa man hulba akan Nonunan ki, koda wanka kika fito ko kuma zaki kwanta bacci, ki tabbata koda kinyi wanka manda zaki shafa a jikinki yazama baki shafa akan Nonunanki ba, saiki bari kisa Hulba a kansu. sannan kina shan man yansun,cokali daya kullum.


YADDA ZAKI KARA LAUSHINSA DA DADINSU SUKARA GIRMA SU TSAYA SOSAI SAI YADDA KIKESO KIBARI


kisamu garin hulba saiki saka cikin tafashashen ruwa, saiki dauko tsumma ko towel saiki na tsomawa a cikin ruwan zafin, kina gasa nononki dashi, kina mammatsawa in kika gama saiki shafa man hulba akansu zakisha mamakin yadda nonuwanki zasuyi Amman saikin daure kinayi zakiga results sosai tunda wata datafara zakiga Nanda breast dinta zaigyaru wata kuma saita dauki lokaci kunsan jiki-jikine ammafa yanayi sosai gsky.


Sannan ana iya hadiyar hulbar yayanya Dan kwayanni saikinasha da ruwan dumi kullum Dan kadan zaki hadiya.


Kunsan munada kosawa tunaninmu damun farayin abu lokaci daya muga canji no saimun daure tukuna munsaka hkr dajuriya da kuma rashin kwuiya.



Post a Comment

0 Comments