Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA ZAKI MATSE GABANKI CIKI DAWAJE DA ALOEVERA


*_YADDA ZAKI MATSE GABANKI CIKI DA WAJE DA ALOEVERA*

idan kinaso ki matse gabanki ciki da waje ta yanda mijinki zaijiki kamar budurwa to ki rike wannan ganyen ki sarrafashi kamar haka

1 .Ki sami aloevera da karo da kanumfari saiki zuba ruwa ki tafasa bayan kin tace anso ki ajiyeshi har yayi sanyi kina tsarki dashi

2 .sannan idan kika samu ganyen aloevera ki matse ruwan saiki dauko man zaitun ki gauraya kiyi matsi dashi bayan kin wanke da ruwan dumi saiki sake sakawa har zuwa dare wannan sirrin duk wanda tayi zatayi mamakinsa shine ake cewa gyaran bazawa

 
Gawani hadin sabulu na matsi maikyau.

_*HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE GAM-GAM*_

     ```(kayan hadi)```

Ganyen magarya
zogale
bagaruwa
ganyen bagaruwa
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda.
Miski
madararturare.

Zaki hade ganyayyakin da sai kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.

Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga🙈

     By Chef Oum Aslam & meenat👩‍🍳





Post a Comment

0 Comments