Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

DALILAN DAYASA BREAST DIN MATA NA HAGU KEFIN NADAMA GIRMA DAKUMA TSAYI

 

 DALILAN DA SUKE SA NONUWAN MATA NA DAMA YAKEFIN NA HAGU TSAWO DA GIRMA WANDA YAKAMATA KOWACCE MACE TASANSU KUMA TAKIYAYESU 

           

Ba kamar yadda wasu matan suke ganin cutar kansan Mama ne yake jawo nonuwan mace na dama yake fin na hagu tsawo wani lokacin girma.

Masana sun tabbatar da kashi 60 na mata a cikin 100 haka suke. Sai dai a fadin masana hakan ba wani illa bane saboda akwai dalilan da suka jawo hakan.

Suka ce dalili na farko dake sa nonuwan mace na dama yake fin na hagu sun hada da:


1: Wahala: Masana suka ce idan mace ta samu kanta a wani mawuyacin hali, irin na rashin natsuwa da kwanciyar hankali, hakan na iya sa nonuwanta guda yafi guda tsawo ko girma musamman na dama.

Gudun hijira, Fyade, hadarin mota ko wani firgici na shiga wani hadarin mutuwa, duk suna iya haifar da hakan. A cewar masana.

2: Gado: Mata masu irin wannan yanayin nonuwan wasu suna gada ne daga wajen iyayensu da kakaninsu.

Don haka macen da kakaninta suke da wannan halittar itama tana iya kasancewa dashi.

3: Changing Yanayi: Wasu matan sukan samu sauyin yanayi na jikinsu da ake kira a turance    

hormones Changes. Da zaran mace ta samu kanta a irin wannan nonuwanta suna iya zama ba daidai suke ba a girma da tsawo.

4: Balaga: Wasu matan tun daga lokacin balagansu suke samun hakan.

Domin akwai matan da lokacin da suke tashen balaga sukanyi wasa da nonuwansu da kansu ko kuma samarinsu ko mata a junansu su rika tabawa. A wannan lokacin duk nonuwan da aka fi takurawa da matsa shi ne zai fi guda girma da tsawo.


 Breast Asymmetry kaman yadda yake a turance ba wani matsala bane don haka kada mata musamman masu tasowa hakan ya tsorata su. Ko kuma su dauka cewa sun kamu da wata cuta ce.




Post a Comment

0 Comments