Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HANYOYIN DA AMARYA ZATA GYARA BREAST DINTA KAFIN AURE YAYI KYAU DA GIRMA DA LAUSHI


YADDA AMARYA ZATA GYARA NONONTA YAYI KYAU DA GIRMA DA CIKA DA LAUSHI


To abinda Zaki farayi shine Ki fahimci nononki yaya yake wato shape dinsa da kuma rigarsa ( breziya ) da zakina sakawa. 


Akwai mai mango nono mai Kama da mango. ( shine Wanda kansa yake kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri. Irin wannan bata shan wahalar gyara. sai kuma mikakke ( shine zakuga yana kallon gaba wato ( straight ). 


Gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa, kuma me wannan ta rinka shan kunun alkama musamman idan sun Fara kwanciyar. 


akwai nono mai kallon gefe zakuga akwai nisa sosai a tsakinin nonuwa Biyu kuma nonon har ya kusa shiga hammata. 


Irin wannan nomon ma yakan Dan kwana Biyu bai zube ba, mai irin wannan nono dole, ta rinka amfani da rigarsa ( breziya ) din da kada kwaba tsakanin Biyu na ( breziya ). 


Amma sauran Kala Biyu na farko zasu Iya amfani da rigar nono Wanda Kawai zatayi musu dai-dai Amma ba'a son mace ta rinka saka rigar nono Wanda ya matse Mata nono saboda zai rinka danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya sai yazube. 


To dole nononta ya fadi, Ku rinks siyan ( breziya ) mai fadin Hannu da baya saboda yafi hada taimako fiyeda mai siraran Hannu da bashida fadin.....



YADDA ZAKI KARA GIRMAN NONONKI


KARA GIRMAN NONO


Idan kinaso ya ciko kamar balan-balan to Ki gwada wannan. zaki shanya Aya ta bushe sai Ki hadata da garin alkama da farar shinkafa da Aya da gyada duk Ki jikasu Ki markada sai Ki tace ruwan sannan Ki sake 


dorawa a kan wuta sai Ki saka sauran Kayan hadin wato Zuma da madara kowacce saboda yayi kauri kina juyawa a kan wuta. 


Daga yayi Dan kauri kadan sai Ki juye kina shan kullum sau 2 a Rana.



Post a Comment

0 Comments