Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SABON HADIN SABAYA DOMIN GYARAN BREAST DA MURJEWAR JIKI KIYI BUL-BUL


🍚YANDA MATA ZAKU HADA INGANTACCEN SABON HADIN SABAYA🍚


Hadin Sabaya yanada matukar amfani ajikin mata kai harda yara da shikanshi maigida, zaigyara miki ko Ina ajikinki yana gyara fata, yana gyara nono, hips, uwa uba yagyara mk can kasanki😊


 *Abubuwan dazaki hada Sabayanki dashi sune kmr haka:-👇🏻*


1)- Alkama mudu 1

2)- danyen shinkafa mudu 1

3)- gyada mai bargo Rabin mudu

4)- hulba Rabin mudu

5)- Ridi Rabin mudu

6)- waken suya mudu 1

7)- zuma

8)- madara


     *YADDA ZAKU SARRAFASHI* 


Dafarko ajika Alkama da shinkafa kmr 5hours saiki wankeshi acire dattin atsane abazashi yahure, saiki soya gyadarki Mai bargo wasu nace mishi Mai kamfala tareda ridi kowane asoyashi saiki hadesu kayan hadin sabayan ki waje daya Zaki iya saka Dan citta, da kaninfari, da masoro kadan aniko mk yazama gari saiki tankade abinki kuzuba cikin mazubi maikyau kidinga diban cokali uku safe da yamma kina damawa kidinga saka madara da zuma idan zakisha, zaki iya maidashi kanwuta idan Kinga baiyi kauriba kikara dafawa sama-sama yayi kauri shikenan hadin Sabayanki yakammala


Hadine maikyan gaske yanada amfani sosai yagyara mk ko Ina yaciko kiyi gwanin sha,awa kugwada kugani💃🏻💃🏻


Dukwacce takeson siyan hadadden sabaya munasaidawa a farashi mesauki kutuntubemu ta wannan number

 (07062950801) Ko (08084726875)







 



Post a Comment

0 Comments