SHAWARWARI KYAUTA GA AMARE DA ANGWAYE MASU SHIRIN YIN AURE
ANGO KA SHA MAGANIN INFECTION FIYE DA KASHE KUDIN KA KAN MAGANIN KARFIN MAZA.
AMARYA KI SHA MAGANIN INFECTION FIYE DA MATSI DA GYARAN JIKI.
90% na matsalolin rashin haihuwa yana da alaka da infetion.
80% Mata idan zasuyi aure basa shan maganin infection kafin auren su.
Saboda wani lokacin sanyi baya nuna kansa sai bayan tsawon lokaci sannan zaki ga alamomin sa.
Wata kuma tana samu infection ne lokacin da take matsi na gyaran jiki.
SHAWARA ITACE:
1 Ko kafin ki aure da kudin da zaki kashe na matsi kina budurwa, ki sha magani sanyi yafi miki wannan matsi.
2 iyaye Ku bada muhimmanci maganin sanyi fiye da gyaran jiki.
3 kafin saduwa kuyi hakuri ke da ango Ku sha maganin sanyi zai fi.
4 idan kina budurwa Baki da bukatar matsi.
5 ango ka sha maganin infection fiye da maganin karfi maza.
HANYOYIN MAGANIN INFECTION:
🌿 GANYEN MANGWARO GUDA 12.
🌿 BAWON KANKANA 5.
🍀 GARIN HABBA.
💊 GARIN ZAITUN.
za'a dafa kayan hadin sosai tsawon 30 minutes Ana sha Kofi daya kafin cin abinci safe DA yamma.
Sai bayan 1 hour za'aci abinci.
HADIN NA MAZA ZALLAH:
🌼 GARIN HULBA COKALI 6
🌼 Bawon kankana 5.
🌼 ganyen magarya.
Za'a dafa Ana sha Kofi daya safe da yamma.
Sanna ki dinga zama cikin BAGARUWA DA GANYEN MAGARYA kina tsarki.
0 Comments