Tatabbata dai adamu zango zaiyi wuff da jaruma Meera wato junaidiyya gidan bada masi karshen watan nan 30/12/2022
Dama yasaba aure Yanmatan kanywood din saimuce Allah yabasu zaman lafiya.
Don ganin vedio hotunan dasukayi kafin daurin aure dabayanan bikin duba vedio dake kasa👇👇
0 Comments