KISA MI KWAKWARKI MAI KYAU MAI RUWA MAI ZAKI WACCE BATA RIBE BA KI FASA KI KWASHI RUWAN KI TSIYAYI KADAN KI SHAFE NO NUWANKI IN ZAKI KWANTA BAC CE KIBAR RAGOWAR RUWAN.
IN GARI YAWAYE SAI KI KARA DIBA KISHAFE NONUWANKI KISA BIREZIYA MAI MAI TADA NONAN KI RAGOWAR RUWAN KWAKWAR KI ZIBA MADARA KISHANYE
HAKA ZAKI DIN GAYI ZAKI GA ABIN MAMAKI YAR UWA BADA JIMAWA BA NONANKI ZAI TSAYA CAK KIGA YADDA ZAI DAM-DAM KEKANKI ZAKIYI SHA,AWAR KANKI YANDA KIRJINKI ZAIYI KYAU.
SHIMA MAN KWAKWAR ZAKI IYA LAZIMCI YAWAN SHAFASHI A BREAST DINKI.
SAIKIN GWADA ZAKI BAMA KAWAYENKI LABARI.
0 Comments