YADDA AKE HADA KURKUM OIL DA CARROT OIL DON GYARAN JIKI
Kayan hadi
Coconut oil gwangwami daya
Kurkum 2table spoon
Vitamin e 1teaspoon
Zaki samo tukunyarki mai tsafta saiki zuba man kwakwa gwangwami daya saiki blending kurkum dinki ko danye ko bushasshe saiki zuba acikin man kwakwanki kibashi wuta kadan saiki barshi y game hade jikinshi bayan yagama saiki sauke ki tace kizuba vitamin e kijuya kibarshi yayi sanyi shikenan
Carrot oil
Ingredients
Coconut oil gwangwami daya
Vitamin e 1teaspoon
Carrot 4table spoon
Yadda Zaki hada
Zaki samo tukunyarki mai tsafta saiki zuba man kwakwa gwangwami daya saiki blending carrot naki kizuba cikin man kwakwa saiki dora akan wuta bayason wuta dayawa zakiga yana hade jikinshi ahankali bayan yagama haduwa zakiga kalar shi ya koma kalar kwakwa saiki sauke qasa kitace kizuba vitamin e kijuya kibarshi yayi sanyi shikenan
0 Comments