*⊂⊃ YADDA MATA ZASU MAGANCE TUSAN GABA DA MAGANCE KARIN DAKIKA SAMU WAJEN HAIHUWA DA KUMA BUDEWAR GABA ⊂⊃*
🍂 *DAN GYARAN GABAN MACEN DA TA HAIHU* 🍂
wannan wani bayani ne mai muhimmanci musamman ga
matar data haihu takeson gyaran jikinta da kuma matsewar jikinta ko gabanta cikin sauki, sannan kuma zai kame jijiyonda suka saki, kuma yana maido da martabar 'ya mace Kuma gaskiya wannan hadine mai ban mamaki yanda za'ayi
shine sai a samu.
🍂- lemun tsami
🌿- 'ya'yan bagaruwa
- da gishiri
🌱- sallaja
wannan wurin masu kayan magani zaki samu insha Allah sai a tafasa sosai bayan ya huce sai a rinka zama cikin wannan hadin mai albarka, har tsawon sati biyu (2) sannan kuma sai ki hada da zuma da man zaitun da habba kina matsi dashi..
Sai ki zauta mai gida da wannan hadin.
*macen da tazo haihuwa ta karu, Ma'ana gabanta ya bude ()*
Musamman wannan matsalar anfi samunta a haihuwa farko to ya kamata duk matar da ta sami wannan matsala to tayi kokari ta gyara jikinta, domin karki cuci kanki, ki samo
・▽・ bagaruwa
・▽・ hulba
Ki tafasa su in yayi dai-dai shiga sai ki shiga haka, Zaki dinga yi to insha Allah Zaki ga jikinki ya hade, amma kisa alimun din kadan bada yawa ba...
*MACEN DATA SAMU BUDEWAR GABA:*
duk matar da gabanta ya bude amma ba ta San yarda zata yi ya koma ba, to ga dama ta sami yar'uwa ita dai wannan hanya tana da yawa, amma ga wata hanya da Zaki Bi mafi sauki
Ki matsa lemon tsami dan kadan da gishiri shima kadan a cikin ruwan dazakiyi sitbath ki dinga zama zai hade ya koma dai-dai zaki iya saka sallaja aciki.
YAYAN HULBA DON MAGANCE TUSAN GABAN MATA.
ZA ASAMI KAYAN HADI KAMAR HAKA:-
Yayan hulba.
Gishiri kadan.
Ganyan magarya.
Bagaruwa.
Sai ki hadesu wuri Daya kana atafasa sosai kana atsiyaye irinka Sha Ana Kuma zama aciki har natsawon minti 15.
0 Comments