Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ABUBUWAN DA KESAKA DUMIN HQ DA KUMA ABUBUWAN DAKE RAGE DUMIN HQ


 ABUBUWAN DAKE SA DUMIN HQ DA KUMA ABUBUWAN DAKE RAGESHI:


ABUBUWAN DAKE SAKA DUMIN HQ


 1)tsarki da ruwan dumi koda yaushe.

 2) sa pant akai akai amma banda dare.

 3) yawan hade kafan ki in kina zaune.

 4) tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.

 5) lulluba da bedspread ne lokacin xxx sai kuma nature.


  ABUBUWAN DAKE RAGE DUMIN HQ:


  • tsarki da ruwa sanyi

  • yawan wawan zama

 • rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko ac na kunne

 • saka yatsa a hq 

 • yawo ba takalmi a tsakar gida 

 • ko infection 

 mai gida kasa ido domin wanna gyara ka ne.

 

Mata mukiyaye sosai idan munason dawwa mamammiyar ni'ima a jikinmu danganin mun tsira da mutumcinmu da kuma martabarmu wajen mazajenmu da kuma lafiyar al,aurarmu.



Post a Comment

0 Comments