*Abubuwan Da Mace Zata Farayi Kafin Lokacin Bikinta ?*
Munsha Yin Bayani Akan Abubuwan da ya kamata mace ta fara yi tun da wuri, ba sai anzo gab da biki ba.
Sannan ya danganta da ke wacece?
-Budurwa
-Bazawara
*Budurwa*
Kar Ki Zauna har sai biki yazo gab sannan zaki ce wai zakiyi Gyara.
Tun Da Wuri ake fara gyara.
Domin Wani Gyaran ba lallai ne ya karɓeki da wuri ba.
To idan kin fara akan lokaci shine zaki samu damar yin gyara mai inganci tun daga fatar jikinki har zuwa ƙasanki..
_Gyaran Mata Domin Maz@_
Da Farko dai ki fara tabbatar da lafiyarki.
-Matsalar Aljanu
-Matsalar Sanyi (Infection)
-Matsalar Rasa Budurci
-Ƙurajen Fuska/Tabo
-Gyaran Gashin kai
-Gyaran Nono da Hips
-Dss
Kowacce Matsalar tana buƙatar lokaci domin magance ta.
Kuma Magani mai inganci.
Idan aka samu targarɗa wajen rashin karɓarki ga wani maganin idan akwai lokaci shine za'a iya canza wani har a dace.
Kowacce Matsalar akwai maganinta da yardar Allah.
Sauran Abubuwan kula da miji kuwa indai kina bibiyar mu ai Kinsan inda aka nufa.
Girki da sauransu dai.
~Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳~
0 Comments