ADDU'O'I DA MAGUNGUNA DA MAI CIKI ZATA LAZIMCI YINSU DAGA FARKON CIKI HAR ZUWA HAIHUWA
1. ZA A DINGA TOFA KURSIYY A RUWA ANA SHA KADAN KADAN.
2. ZA A DINGA TAFASA GARIN NEHAL ANA TSARKI DA SHI LOKACI LOKACI.
3. ZA A DAKA KANUNFARI KWAYA 2 DA ZUMA BABBAN COKALI 1 A JUYA ASHA AWA 2 KAFIN BREAKFAST KULLUM IDAN CIKI YAKAI WATA 5
4. ZA A HADA GARIN HABBA DA NA'ANA'A ANA SHAYI DA SHI ANA SHA LOKACI LOKACI IDAN CIKI YAKAI WATA 7
5. IDAN CIKI YAKAI WATA 9 CIF ZA A DAKATA DA ABUBUWAN DA AKA AMBATA SAMA ANA TAFASA YAYAN HULBA ANA SIT BATH KO KAMA RUWA DA ITA ANA SHAN KADAN KADAN
6. IDAN NAKUDA TAYI NAUYI ANA SAMUN KO GARIN KUKA KO GARIN KARKASHI KO GARIN KUBEWA SAI A ZUBA BABBAN COKALI 5 A RUWAN ZAFI KOFI 5 A JUYA YA HUCE DUK MINTI 30 ASHA KOFI DAYA DAIDAI YAKE DA RUWAN HAIHUWA DA AKE SAKAWA MATA A HOSPITAL INSHAALLAH ZA A DACE
Idan nakuda ta tashi za a karanta wannan addua a tofa a ruwa ana sha kadan kadan.
YA HAYYU YA QAYYUM BI RAHMATIKA ATHTAGISU.
LAILAHA ILLALLAHUL AZIMUL HALIM. LAILAHA ILLALLAHU RABBUS SAMAWATI WA RABBUL ARSHIL KARIM. ALLAHUMMA RAHMATIKA ARJU. FALA TAKHILLU ILA NAFSI. DARFATA AINI. WA ASLIH LI SHAANI KULLA. LAILAHA ILLA ANTA. ALLAHUMMA LA SAHLA ILLA MA JAALTAHU SAHLA WA ANTA TAJ ALUL HAZNA IZA SHIITA SAHLA. ALLAHU ALLAHU ALLAHU RABBI LA USHRIKA BIHI SHAY'A LAILAHA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZZALIMIN.
ALLAH YA SAUKE KU LAFIYA MARASA YARA ALLAH YA BASU AMEEN YA HAYYU YA QAYYUM.
0 Comments