MAGANIN CIWON HANTA DA KODA DA YADDA ZAKU GANE ALAMOMIN SU A TARE DAKU.
: MAGANIN CIWAN KODA.
KI SAMO
* GARIN TAFARNUWA COKALI 5,
* BAKDUNAS COKALI 3,
* LEMON TSAMI COKALI 3,
* ZUMA KWALBA DAYA.
SAI A HADASU WAJE DAYA ARIKA SHAN COKALI
DAYA DAYA AYINI SAU UKU.
ZA'A DACE INSHA ALLAH.
ALAMOMIN CIWON HANTA
- matsanancin ciwon kai,
- ciwon malaria da typhod akai akai,
- ciwon jiki da rashin karfin jiki,
- ciwon ciki,amai da tashin zuciya,
- ido yayi yellow,
- rashin dadin baki,
- fitsari ya koma yellow,
- matsananci zazzabi da jin sanyi ,
- bayan gida kalan kasa
: MAGANIN CIWON HANTA, TYPHOID DA RASHIN JINI?
Ku nemi
- ZOGALE cokali 9,
- HIDAL cokali 7,
- YANSUN cokali 5,
- HABBATUS SAUDA cokali 3.
Ku juyesu acikin Ruwan zuma mai yawa. sannan ku rika shan cokali 3 safe da yamma.
Insha Allahu zaku samu Qaruwar jini ajiki, Kuma hanta zata samun lafiya. Sannan kuma garkuwar jiki zata samu Ingantuwa.
Allah ya sawwake.
0 Comments