Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

ALAMOMIN CIWON KODA DANA HANTA TARE DA MAGUNGUNAN SU


 MAGANIN CIWON HANTA DA KODA DA YADDA ZAKU GANE ALAMOMIN SU ATARE DAKU DA MAGANINTA INSHALLAH


: MAGANIN CIWAN KODA.

KI SAMO 

* GARIN TAFARNUWA COKALI 5,

* BAKDUNAS COKALI 3, 

* LEMON TSAMI COKALI 3,

* ZUMA KWALBA DAYA.

SAI A HADASU WAJE DAYA ARIKA SHAN COKALI

DAYA DAYA AYINI SAU UKU.

ZA'A DACE INSHA ALLAH.


 ALAMOMIN CIWON HANTA


- matsanancin ciwon kai, 

- ciwon malaria da typhod akai akai,

- ciwon jiki da rashin karfin jiki,

- ciwon ciki,amai da tashin zuciya,

- ido yayi yellow,

- rashin dadin baki,

- fitsari ya koma yellow,

- matsananci zazzabi da jin sanyi ,

- bayan gida kalan kasa


: MAGANIN CIWON HANTA, TYPHOID DA RASHIN JINI?


Ku nemi 

- ZOGALE cokali 9, 

- HIDAL cokali 7,

- YANSUN cokali 5,

- HABBATUS SAUDA cokali 3. 


Ku juyesu acikin Ruwan zuma mai yawa. sannan ku rika shan cokali 3 safe da yamma.


Insha Allahu zaku samu Qaruwar jini ajiki, Kuma hanta zata samun lafiya. Sannan kuma garkuwar jiki zata samu Ingantuwa.

Allah ya sawwake.



Post a Comment

0 Comments