Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

BANBANCI TSAKANIN MACE MAI DADII DA MARA DADI AWAJEN YIN JIMA'I DA MIJI🙈

 

*BAMBAMCIN MACE MAI DADII DA MARA DADI AWAJEN JIMA'I DA MIJI*😝🥳😝 


Maza da yawa suna tafka muhawara akan shi mata suna da bambamcin dadi a wajen jima'i kodai dukkaninsu haka suke.


Wasu suce duk abun iri daya ne. Wasu kuma suce sam da akwai bambamci.


Gaskiya ne mata sun bambamta a dãɗi na jima'i. Sai dai kuma

wannan dãɗin ba abune da ake haifar mace mai dãɗi ko mara

dadi ba. Ita macen ce take maida kanta mai dadi ko ta zamam mara adadi 


Akwai wasu mahimman abubuwan da suke sa mace tayi dadi

ko kuma akasin hakan. Waɗannan abubuwan idan mace ta

sansu, ta iya su kuma tana yinsu dole ne mijinta yace tana da

dadi. Idan kuwa bata yinsu bata sansu ba to irin waɗannan

matan ne maza suke kira da suna jaka.


Sai dai kuma ba duka abubuwan dake sa mace dadi ake samu

daga gareta ba. Akwai wasu daga shi mijin nata suke wanda

idan babu su a gare shi to babu dãɗin da zai ji duk lokacin da

zai yi jima'i da matarsa.


*WASU ABUBUWAN DAKE BANBANCE MACE MAI DADII DA MARA DADII🥳😝🥳😝*


1: Soyayya ❤️- Duk yadda mace take muddin babu soyayyarta a

zuciyar mijinta ba zai taba jin dãɗin ta ba ko sau nawa zai

kwanta da ita. Don haka danƙon soyayya a tsakanin ma'aurata

yana kara sawa namiji yaji dãɗin matarsa a lokacin jima'i.


2: Shauƙi😍: a lokacin da namiji ya kamu da sauƙin son yin jima'i

da matarsa a wannan lokacin yana samu jin dadi na

musamman idan yana saduwa da matarsa. Ba kamar lokacin

da bai da sha'awar yi ba amma aka nemi yayi.


A lokacin da namiji da kansa yake cikin bukatar matarsa a

wannan lokacin idan zai yi jima'i da ita yafi jin dãɗin ta.


3: Tsafta🥰-duk yadda miji yake son matarsa kuma yake da

shaukin son yi jima'i da ita idan batada tsafta zai dai biya

bukatarsa ne amma ba wai saboda yana jin dadi ba.


Matan da suke barin gaban su babu tsafta ko bakin su, hamata

da sauran lungunan jikunansu babu tsafta. Irin waɗannan

matan namiji ba zai taba jin dãɗin yin jima'i dasu ba sai dai

kawai ya biya bukatarsa amma ba domin yaji dãɗin ta ba.


Ita mace mai tsafta bayaga dãɗi da take sawa mijinta yaji, ta

kan kuma sashi a kullum yaji ya kamu da son yin jima'i da ita.


4 :Ni'Ima😋- ba kowace mace take da ni'ima ba. Wasu matan

gaban su a bushe yake karas. Wasu kuwa a jike yake cakaf.


Yawan ni'imar gaban mace yana karawa namiji jin dãɗin ta

sosai a lõkacin da yake saduwa da ita. Wannan yasa maza da

dama suke danganta mace mai yawan ruwa a gabanta itace

mai dadi.


Shi dai ni'imar gaban mace ba wai halitta bace wanda za ace

wata an halicce ta dashi wata kuwa haka Allah Ya yita kandas.


Duk mace tana iya samarwa kanta ni'ima idan tana bukatar yin

hakan. Saboda akwai abinci da abubuwan sha da suke sa

mace ta samu ni'ima da kuma masu kara mata idan tana dashi.


Post a Comment

0 Comments