Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

BANBANCI TSAKANIN RUWAN NI'IMA DANA INFECTION DA KUMA NA WANI COWON


 BANBANCI TSAKANIN RUWAN NI'IMA DANA INFECTION KO WANI CUTA


Manufar Mu A Kullum Itace Domin Wayar Da Kan Al'umma, Domin magance matsalolin yan, mata da kuma matan aure har zaurawa.

mafi yawancin mata basa gane ruwan ni'ima dana infection wata dataga ruwa saitace infection ne wata kuma saita dade tana zubar da ruwan infection Bata saniba kota riqa tunanin ni'imar ne.


Saboda haka ga kalolin irin ruwan da mace take fitarwa wanda ba na matsala bane.

1• Akwai farin ruwa mai yauqi kamar farin ruwan kwai.

2• Akwai Fari mai kamar danqo kamar majina mai Kama da spring Wanda yake faruwa lokacin ovulation.

3• Akwai milky light Ruwan madara amma bashi da kauri sosai.

4• Menses wato jini.

5• Bushewa sosai bayan menses.

6• Akwai Wanda is milky thick wato ruwan madara.

7• Akwai Opeaque, wato fari kalan ruwa yana fita lokacin Ibadar Aure.


8• Ruwa Zalla mai surki da fari-fari na sha'awa ke nan.


9• Wadannan sune normal ruwan gaban mace.


• Idan ki ka ga sun gurbata tou lallai akwai infection Sannan na infection ya kanzo da wari kuma gaba yana qaiqayi.



Post a Comment

0 Comments