Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

HAƊIN MAKALE MATA


 HADIN MAKALE MATA💃🏻💃🏻💃🏻



👆🏼👌🏽Daga jin sunan hadin kunsan zai bada citta ajikinmuu 😋 awannan lokacin na sanyi kar ay sakaci dashi inda halin haka gsky 😄

 

Wannan hadin shine ake kira makale mata:

• aya

• waken suya

• kwakwa

• dabino

• kaninfari

• danyen citta

• kinba kadan

• madarar ruwa zuma


Ki hade su guri daya ki markada sai ki tace ki zuba zuma da madarar ruwa ki rinka sha ke da


kanki zakiji tun daga lokacin da kika fara sha


Lokacin yanzu na sanyi wllh alokacin muke kara wata kima da daraja ta musamman ga ogoginmu, faa inmunyi musu dadi 😋 mukara kimaaa, insunji mu kamdas kadagar 🙃 su fara tunanin yimana tumkiyaa 😒


🤷🏼‍♀️ Inkun lura ko saki ba afiya yi da sanyi ba 😆sosai, sbd bukatar mu suke fiye da yacce muke bukatar suu kuma sunfi tarairayarmuu da sanyin


☹️Amma da zafii hmmm mune awahalee inbaki iya salonki baa bazaki gamsu baa samm kuma in miskilancinkii yay yawa kyaleki zai to zafi yataso musu basir da maiko, yamaida aba lagwani 🙃 ba kuzarin komee ☹️



Post a Comment

0 Comments