Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YADDA AKEYIN HAƊIN TSUMIN SASSAKEN BAURE DON MA'AURATA DA HAƊIN RUWAN TSARKIN MATAN AURE



 YADDA AKEYIN HAƊIN RUWAN TSALKIN MATAN AURE DA KUMA HAƊIN NI'IMA ZALLAH DA TSUMIN SASSAKEN BAURE


• Bagaruwa

• Kaninfari

• Gara funi

• Ganyen magarya

• Gishirin Gallo

• Tafarnuwa kadan 


        YADDA ZAKI SARRAFASU


Za,ahada wa Yan Nan kayan gaba daya adafa arinka zama achiki ko asaka abuta Ana tsalki dashi Yana maganin sanyi kuma Yana matse gaban mace bayan anyi amfani dasu saiki shafa man zaitun kiyi inserting dinshi ashafa agaba  hmmm🙈.

       Hadin Ni'ima zallah

• Kanan fari

• Dabino

• Kwakwa

• Madara


 Ajika Kaninfari idan yajiku atace ruwansa dasu za,a markada kwakwa da dabino asaka madara taruwa Kota gari asha Hmmm💃🏻💃🏻💃🏻


TSUMIN BAURE

Kisamu sassaken baure ki xuba masa ruwa ki Dora akan wuta idan ya tapasa xaki ga ruwan ya chanja kala saeki sauke sannan ki tace ruwan dama kin  daka kaninfari sae ki xuba garin sannan ki xuba xuma kadan sae ki saka maxarkwaela sannan ki mayar dashi kan wuta ya tapasa xakiji yana qamshi sae ki sauke shi sannan ki ajiyeshi kina sha sau biyu a ranah wayyo Allah na🙈💃🏻💃🏻💃🏻






Post a Comment

0 Comments