IDAN NONUWANKI WATO BREAST DINKI KANANANE KINASO SUYI MANYA GA HADIN DA ZAKIYI KISHA MAMAKI.
Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki.
Cukwui. garin alkama. Aya. Nonon saniya ( ko madara ) Garin hulba ( ko man ).
Cukwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya it am a gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.
Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Mafara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki damage kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka.
Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi.
0 Comments