MENENE BREAST LUMP DA KUMA ABUBUWAN DA KE HADDASA BREAST LUMP
wata cutace dake kama nono ya macce me wadda wani lokaci mata basu daukeshi wani cutaba kokuma ciwo me hadari Wanda yanafarawane da fitowar kololo ga nonon ya macce Wanda yanafitoma ko wacce macce da me kananan shekaru da me yawan shekaru Wanda idan yayi yawa zefara zama tumor wato primary of cancer
da karshe komai ze iya faruwa Amman anfisamun ga budurwai wa inda basuyi aureba Wanda yanada kyau mata sukariyin duban nononsu duk bayan wata 1 zuwa biyu domin gane lafiya nononsu don gujewa ga cututuka barkatai kamar cancer tumor da shi kansa breast lump din.
ABUBUWANDA ZAKIGANI ALAMOMIN BREAST LUMP.YAYIN DUBAWA A MADUBI
1.discharge nipple kuraje a kan nono dakunacanza kala.
2.swelling kumburi a nono
3.jinkololo acikin nonon
4.sking redness fatar nono zatayi yaushi da tamukewa e.t.c.
ABUBUWANDA KE HADDASA BREAST LUMP
1.injury jimuwa kamar buguwa ta hangar hatsari
2.infection
3cancerous growth
4.genetic
5.inherited
6.abnormal hormone e.t.c
yanada kyau idan kikayi dubo kikaga matsala
1.kada kitsaya shan magani a gida
2.jekiga likita
3.kada a tsaya jike jiken maganin gargajiya
4.fire kunya da badama likita lalura domin bada magaminda yadace
5.kulada shan magani don mafiyawancin mata ko anbasu magani basusha da sunsha sundanji sauki se su watsar to yanada kyau a kiyaye da shan magani
Allah ya bamu lfy.
0 Comments