MUHIMMAN HANYOYIN UKU NA GYARAN BREAST SU CIKO SU TSAYA DA KARIN GIRMANSU KO YAMUSHE YAYI IDAN KINASO YATASO KIYI WANNAN HAƊIN
tabbas matsalar nono tana da yawa domin zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko ya koma dan kankanin saka makon tso-tso idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi wannan hadin ki gani .
づ albasa madaidaiciya
づ zuma 🍯
づ garin gero
づ madara
*YADDA ZAKI SARRAFASU*
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai ki saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi daya, madara na gwangwani daya na ruwa sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa nan ki sha .
Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.
Wannan hadine da zai gyara miki nono 👙.
*👙GYARAN NONO YAYI GIRMA DA SULBI👙*
Idan Ana so nono yayi kyau yayi laushi da sulbi da girma sai Ayi wannan hadin domin samun waraka.
□ aya
□ gyada 🍠
□ ayaba 🍌 (plantain)
◎ alkama
◎ madara
*YADDA ZAKI SARRAFASU*
Ki sami aya, gyada ayaba da alkama sai madara Zaki wanke ayarki sai ki hada da gyadarki ki markada su ki tashe dama kin yanyanka ayabarki kin busar kinyi gari da shi kin tankade sai ki rikka diban garin plantain din kina hadawa da ruwan ayaba gyadarki kina sa madara ta ruwa kina sha, zai gyara nono 👙 domin wannan hadin ne Wanda sai kisha mamaki.
*YADDA ZAKI MAGANCE ZUBEWAR NONO👇🏻*☆👙
da kayan gyaran sa Wasu matan daga sun yi haihuwa daya Zaka ga nononsu ya zube, hakan yana damun maigida idan kina san yin maganin wannan matsala sai ki nemi .
〇 habbatussauda
〇 hulba
〇 alkama
〇 gyada
〇 ridi
〇 danyar shinkafa
〇 busasshe karas
*YADDA ZAKI SARRAFASU*
Duk ki daka su waje daya, kina yin amfani dashi a duk wani sa'i wane lokacin kina amfani da wannan hadi.
~By Chef Oum Aslam & meenat✍🏻👩🏻🍳~
0 Comments