Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SABUWAR HANYAR HAƊIN DAHUWAR KAZAR AMARYA MAI JIMAWA AJIKI DA DADEWA SOSAI


 *HADIN KAZA DAHUWAR AMARYA KASHI NA BIYU* 🐓


Anso ayima budurwa ko amarya da bata rage saura sati day aba a daura mata aure domin yana kara gigita angonta. Anso lokacin da aka sanyawa budurwa ranar aure, idan ya rage saura wata daya ayi bikin, a hada mata kaza da nonon rakumi, bayan taci wannan sai a rinka bata gyada da kwakwa da aya ta ringa ci, wannan hadin kuma ana so a yishi ranar daren da zngo zai shigo daki dadaddare:


*GA WANI DAN SIRRI DAZAKI HADA DA KANKI* 


Ki dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba zuma a ciki, bayan kin sauke ki sami garin ridi ki zuba ki hada nonon shanu mara tsami ki gauraya idan yayi sanyi ki sha Hmmm.



Post a Comment

0 Comments