(MASHA'ALLAH ANDAURA AUREN JARUMI " ABALE" WATO DADY HIKIMA) DA AMARYARSA MARYAM FARUQ
Wanda idan baku mantaba jiya nakawo muku labarin bikin da Daurin auren.
To yau kuma gani dauke muku da shagalin wajen Dinner bikin abale wasu kuma sunfi saninda da sanda ko dady hikima
Ya angonce tare dashi da Amaryarsa Maryam faruq
Saimuce Allah yabasu zaman lafiya da zuri'a dayyiba
Ga kadan daga cikin vedio shagalin wajen Dinner👇🏻👇🏻
0 Comments